Labarai

Labarai

Boko Haram: An kashe ɗan sanda a sabon hari a Borno

Sufeta Andrawus Musa da ke aiki a rundunar 6PMF a Maiduguri ya samu munanan raunuka yayin harin yayin da maharan suka ƙwace bindigarsa.

Turji ya kusa komawa ga mahallici — Sojoji

ƙasurgumin ɗanbindiga, Kachalla Bello Turji wanda sojojin ƙasar suka daɗe suna nema ya kusa komawa ga mahalicci.

Matafiya sun maƙale bayan ruftawar gada a Taraba

Ruwan sama ya kawar da gadar da aka gina ta wucin gadi a hanyar da aka yi ta taimakon kai don taimakawa matafiya a kan hanya.

Ruwan sama ya lalata aƙalla gidaje 70 a Filato

Mamakon ruwan sama da aka yi a daren Laraba, wanda ya biyo bayan ruwan sama, ya yi ɓarna matuƙa a unguwannin.

Najeriya ta yi kuskuren barin Boko Haram ta yi ƙarfi — Muftwang

Gwamnan ya ce bai kamata a ce har ƙungiyoyin ‘yan ta’adda sun yi ƙarfi haka a Najeriya ba.