Muna kiran Natasha ta jingine gangamin da za ta yi a Kogi — ’Yan sanda
Muna kiran wadanda suka shirya gangamin a Okene da su jingine domin samar da zaman lafiya a Jihar Kogi.
Labarai
Muna kiran wadanda suka shirya gangamin a Okene da su jingine domin samar da zaman lafiya a Jihar Kogi.
Duk wani da ya faru a wani wuri bai kamata a ce za a ɗauki fansa a wani wurin da ba nan lamarin ya faru ba.
Sarkin ya jadadda muhimmancin zaman lafiya a tsakanin ɓangarorin biyu.
Mu riƙe karantarwar addinin da muka samu a cikin watan Azumi kar mu yi ƙasa a gwiwa.
Gwamnatin ta ce ɗaukar aikin zai rage giɓin da jihar ke da shi a ɓangaren kiwon lafiya.