Ƙungiyar JNI ta raba wa marayu 50 kayan Sallah a Borno
JNI ta himmatu matuƙa wajen taimaka wa mabuƙata, musamman marayu da ba su da abin dogaro da kai.
Labarai
JNI ta himmatu matuƙa wajen taimaka wa mabuƙata, musamman marayu da ba su da abin dogaro da kai.
Mutuwar Ɗan Mudale ne zuwa bayan sa’o’i da kashe Kachalla Isuhu Yellow, wani ƙasurgumin ɗan bindiga da shi ma ya addabi Zamfara.
Rundunar ta ce tana ci gaba da bincike domin gano inda ragowar kekunan ɗinkin suka shiga.
ECOWAS ta ce ta’ammali da miyagun ƙwayoyi babbar barazana ce ga rayuwar al’umma.
Hadimin ya ce zai ci gaba da jajircewa wajen ganin ya sanya magoya bayan jam’iyyar cikin farin ciki.