Labarai

Labarai

Ministan tsaro ya yi alƙawarin kawo sauyi a cibiyar horar da sojoji

Ministan ya yi alƙawarin magance matsalolin da cibiyar ke fuskanta na tsawon shekaru.

Kakakin ’yan sandan Taraba, Abdullahi Usman, ya rasu

Rundunar ta yi alhini tare da ta’aziyyar rasuwar jami’in.

’Yan fashi 4 sun mutu yayin tsere wa ’yan sanda a Nasarawa

Suna cikin guje mana ne a cikin motar da suka sace ƙirar Toyota Camry suka yi haɗari a babban titin Abuja-Keffi.

Gwamnatin Kano za ta hukunta masu shigar banza a bikin Sallah

Yunkuri ne na gwamnatin domin tsaftace yadda gidajen wasanni da kidan DJ ke shagalin bikin Sallah.

Ribas: Za mu ɗauki matakan da za su shafi tattalin arzikin Nijeriya — ’Yan ƙwadago

Dakatar da zaɓaɓɓun jami’an gwamnatin jihar da rashin biyan albashin ma’aikatan keta haƙƙin bil’adama.