’Yan bindiga sun kashe jami’an tsaro 10, sun jikkata 14 a Zamfara
Tuni aka yi jana’izar jami’an da suka rasu a ranar Lahadi.
Labarai
Tuni aka yi jana’izar jami’an da suka rasu a ranar Lahadi.
Rundunar ta jaddada ƙudirinta na ci gaba da kare rayuka da dukiyoyin al’ummar jihar.
Majiyar ta ce wanda ake zargin Modu Mallam Gana ya harzuka da tsayarwar matasan a bakin ofishinsu, lamarin da ya bude musu wuta.
Allah Ya yi wa mahaifiyar Gwamnan Katsina, Dikko Umar Radda rasuwa.
Gwamnan ya ce duk wanda aka kama yana cin zarafin yara zai ɗanɗana kuɗarsa.