Labarai

Labarai

Kotun Koli ta soke taron PDP na Ibadan ta kori Shugabancin Turaki

Alkalan Kotun Kolin sun soki tsagin Kabiru Tanimu Turaki na jam’iyyar game da sake shigar da kara a wata kotu mai daraja daidai da wadda ta baya

’Yan bindiga sun kashe magidanci da ’yarsa a Sakkwato

Mazauna sun ce maharan sun kwashe kusan awa guda suna ta’asa kafin jami’an tsaro su iso.

Gobara ta hallaka mutum biyu a sansanin ‘yan gudun hijira a Borno

Gobarar ta kuma lalata dukiyoyi na miliyoyin naira, yayin da har yanzu ba a gano musabbabin tashin ta ba.

Kotu ta hana INEC amincewa da duk wani taro da ADC tsagin David Mark zai shirya

Kotun ta dakatar da David Mark da sauran shugabbanin jam’iyyar daga shiga ayyukan zaɓɓaɓun shugabannin jam’iyyar.

Sheikh Adam ya jagoranci limamai a Yobe wajen yi wa Najeriya addu’a

Duk wani ƙoƙarin ɗan adam, taimakon Allah shi ne mafi inganci wajen samun mafita a kowane yanayi.