Labarai

Labarai

‘Za a fara biyan Naira 77,000 ga masu yi wa ƙasa hidima daga Maris’

Babban Darakta Janar (DG) na NYSC, Birgediya Janar Olakunle Oluseye Nafiu ne ya bayyana hakan ne a lokacin da yake jawabi ga masu yi wa ƙasa hidima a

Gwamnan riƙon ƙwarya na Jihar Ribas ya isa gidan gwamnati

A yanzu haka yana ganawar sirri da manyan jami’an tsaro da wakilan gwamnatin tarayya da kuma jami’an gwamnatin jihar.

’Yan Boko Haram 7 sun miƙa wuya ga sojoji a Borno

Maharan dai sun miƙa wuya sun amsa cewa suna da hannu a ayyukan ta’addanci da dama a Arewacin Borno, inda suka nuna gajiyawa da rikicin.

Sanƙarau ta kashe mutum 55 saboda rashin tsafta a Kebbi

Gwamnati ta shawarci jama’a da su garzaya asibiti da zarar sun ga alamun cutar.

Fashewar Tanka: Asibitoci sun cika da mutane a Abuja

Hukumomi na gudanar da bincike domin gano abin da ya haddasa hatsarin.