Labarai

Labarai

Gidauniyar Dangote ta ƙaddamar da rabon abincin N16bn ga talakawan Nijeriya

Hukumar Hisbah za ta tsaya tsayin daka wajen ganin tallafin yaje hannun waɗanda suka cancanta.

El-Rufai ya nemi afuwa ko mu maka shi a kotu — Gidauniyar Ɗahiru Bauchi

Gidauniyar ta ce idan bai nemi afuwarsu ba za su maka shi a kotu.

Sojoji sun kashe ’yan bindiga 31, sun lalata sansaninsu a Katsina

Dakarun soji na ci gaba da ƙaimi a yaƙin da suke yi da ‘yan ta’adda a jihar.

Abba ya mayar da filin Idi cibiyar harkokin addinin Musulunci

Gwamnan ya sanar da cewar bayan ƙaramar salla a dasa harsashin ginin cibiyar.

Mahaifiyar Sarkin Gwoza ta rasu

Hajiya Asta ita ce mahaifiyar Shugaban Ƙaramar Hukumar Gwoza, Yarima Abba Kawu Shehu Timta.