Labarai

Labarai

’Yan bindiga na neman N30m domin fansar gwarzon gasar Al-Qur’ani a Katsina

Abdulsalam da mahaifinsa da ɗan uwansa da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su, suna nan da ransu a hannun ’yan bindiga, ba a kashe su ba.

’Yan Nijeriya su ƙara haƙuri kan matakan da muke ɗauka — Tinubu

Matata kirista ce, don haka ba zan zama wanda zai bari a yi wa kiristoci kisan mummuƙe ba.

Zulum ya bai wa jami’an tsaro kyautar gidaje da motoci a Borno

Gwamnan ya ce zai ci gaba da tallafa wa jami’an tsaro domin su samu damar gudanar da aikinsu yadda ya kamata.

Zargi: ’Yan sanda sun musanta sace tsohon Kwamishinan El-Rufai

El-Rufai ya zargi jami’an tsaro da ɗauke tsohon Kwamishinan ba bisa ƙa’ida ba.

Direba ya murƙushe yarinya ta mutu a artabu da jami’an tsaro a Edo

Motar ta murƙushe wata yarinya da ke tsaye kusa da kayayyakin mahaifiyarta, yayin da mahaifiyarta ta tsira da ƙyar,”