Labarai

Labarai

Cutar sanƙarau ta kashe sama da mutum 50 a Sakkwato da Kebbi

Gwamnatocin jihohin na ci gaba da ɗaukar matakan kariya domin daƙile cutar.

’Yan bindiga sun kai hari ƙauyukan Kaduna, sun sace matasa 3

Maharan sun tarwatsa ƙauyukan tare da yin awon gaba da wasu matasa uku.

Sojoji sun ceto mutum 7 daga hannun ’yan bindiga a Filato 

Dakarun sun yi artabu da ‘yan bindigar kafin daga bisani suka ceto waɗanda aka sace.

Tsaro: Shugaban Ƙaramar Hukuma ya tabbatar da haɗa kai da Sarakuna

Mista Dogara ya bayyana hakan ne yayin wata ziyarar aiki ta kwanaki biyu da ya kai zuwa ga masarautu shida da ke ƙaramar hukumar,

’Yan bindiga sun sace mutum 10 da raunata 2 a Kaduna

“Ya zuwa yanzu, an tafi da mutane goma, yayin da biyu suka samu raunuka, yanzu suna karɓar magani.