Labarai

Labarai

Kano: Gobara ta kashe mutum 7 da lalata kadarorin N50m a Fabrairu

“Rayukan mutane bakwai ne suka salwanta sakamakon wata gobara da ta tashi yayin da kuma aka ceto rayukan mutum bakwai.”

Za a mayar da waɗanda Lakurawa suka raba da garuruwansu – Gwamnan Kebbi

Nasir Idris ya bayyana hakan ne lokacin da ya kai ziyarar jaje ga mutanen da hare-hare ya raba da garuruwansu a sananin ƴangudun hijira

’Yan bindiga sun sace gwarzon gasar karatun Alƙur’ani a Katsina

Maharan sun sace gwarzon ne tare da mahaifinsa da wasu ‘yan uwansa.

Zulum ya bai wa ƙananan ’yan kasuwa tallafin 1bn a Borno

Gwamnan ya ce tallafin na daga cikin alƙawuran da ya ɗauka lokacin yaƙin neman zaɓensa.

HOTUNA: Fashewar tankar gas ta kashe gomman mutane a Legas

A cikin ‘yan watannin nan, an samu fashewar tankokin mai dama a Nijeriya inda kusan mutum 300 suka rasu..