An yi garkuwa da ɗan uwan Bishop Kukah da wasu 6 a Kaduna
Har ya zuwa lokacin da ake zantawa da wakilinmu, babu wata tuntuɓa da masu garkuwar suka yi dangane da neman kuɗin fansa.
Labarai
Har ya zuwa lokacin da ake zantawa da wakilinmu, babu wata tuntuɓa da masu garkuwar suka yi dangane da neman kuɗin fansa.
Ƙudirin na son a kafa hukumar da za ta kula da rajistar jam’iyyu da kuma al’amuransu.
Sojojin samun wannan nasara ne bayan samun bayanan sirri.
An yi garkuwa da Tsiga, wanda tsohon Darakta-Janar na Hukumar Yi Wa ƙasa hidima (NYSC) ne tare da wasu mazauna garin su tara,
Waɗanda ake zargin tare da wasu mutum biyar ne, sun kama wani ɗan ƙasar Pakistan mai shekara 48 ɗan asalin Jihar Kano ta hanyar tayin aikin bogi