Boko Haram ta kashe manoma da masu sana’ar itace 18 a Borno
Ana ci gaba da bincike domin gano inda sauran mutane suke, yayin da ake fargabar wasu na hannun ‘yan ta’addan.
Labarai
Ana ci gaba da bincike domin gano inda sauran mutane suke, yayin da ake fargabar wasu na hannun ‘yan ta’addan.
EFCC ta tabbatar da yadda ɗalibai suka dulmiya a cikin irin waɗannan laifuka na damfara ta yanar gizo.
Jirgi na farko Kamfanin Flynas zai tashi daga Filin Jirgin Sama na Gateway da ke Abeokuta, babban birnin Jihar Ogun.
Haka kawai muka ji an ce sojoji suna kwashe kayansu suna tafiya da daddare.
Jakada Al-Balawi ya bayyana cewa shirin ya haɗa da kuɗin makaranta, tikitin tafiya, masauki da kuma alawus na wata-wata ga ɗaliban Najeriya