Labarai

Labarai

Majalisar Kano ta yi wa dokar hukumar tace fina-finai gyaran fuska

Ɗaya daga cikin sabbi gyaran da aka yi mata shi ne na wajabta wa masu wuraren bukukuwa da taruka yin rajista da hukumar.

Ana zargin wata mata da kashe kishiyarta a Bauchi

Kishiyar ta amsa cewar ita ta shaƙe Hajara har lahira.

’Yan sanda sun ceto wani mutum da aka yi garkuwa da shi a Gombe

’Yan sun tabbatar wa jama’a cewa za su ƙara ƙaimi wajen yaƙi da ayyukan laifi a jihar.

Gobara ta ƙone shaguna 17 a tsohuwar kasuwar Gombe

Mutanenmu da dama sun saro kaya a kwanan nan, amma yanzu duk sun ƙone.

Fasinjoji 16 sun ƙone ƙurmus a Ogun

Aƙalla fasinjoji 16 suka ƙone ƙurmus, yayin da wasu uku suka jikkata a wani hatsarin mota da ya afku ranar Talata a Jihar Ogun. Aminiya ta ruwaito cew