Labarai

Labarai

Jami’an tsaro sun hana jama’a kwasar mai bayan hatsarin tanka a Taraba

Rahotanni sun bayyana cewa faɗuwar tankar man ke da wuya, jami’an tsaron suka isa wurin, inda suka killace wurin domin hana mutane kaiwa inda ma

An sake zaɓen Obasa Kakakin Majalisar Legas

Mojisola Meranda ta yi murabus daga muƙamin ne bayan shafe kwanaki 49 tana mulki.

NLC ta yi fatali da yunƙurin ƙara kuɗin lantarki

NLC ta yi barazanar shirya zanga-zanga a faɗin ƙasar.

Hakar ma’adanai: ILO ta horas da masu ruwa da tsaki kan illar bautar da yara

A wani yunkuri na kawo karshen bautar da kananan yara a Najeriya, Kungiyar Kwadago ta Duniya (ILO ) ta horas da masu ruwa da tsaki kan tsaron sanaR

Ya rasu a yayin buɗa-baki a Abuja

Wani mutum wanda aka bayyana a matsayin Abdulrashid Usman, ya yanke jiki ya mutu a yayin da yake buɗa-baki a yankin Babban Birnin Tarayya.