Labarai

Labarai

Ramadan: Coci ya ciyar da Musulmi 1,000 a Kaduna

Fasto Yohanna Buru, ya ce sun yi haka ne domin yauƙaƙa dangantaka da kuma wanzar da zaman lafiya a tsakanin Musulmi da makwabtansu mabiya wasu addinai

MDD ta taya Musulmi murnar zuwan watan Ramadan

Guterres ya jaddada muhimmancin tunawa da waɗanda suke cikin halin ƙunci, musamman ’yan gudun hijira da waɗanda ke fama da rikice-rikice a wurare kama

Yadda ’yan bindiga suka sace ɗalibai 4 a Jami’ar Tarayya ta Dutsinma

’Yan bindiga sun yi garkuwa da ɗalibai huɗu a Jami’ar Tarayya da ke Dutsinma a Jihar Katsina

’Yan bindiga sun hallaka mutum 6 a ƙauyukan Kebbi

Gwamnan jihar ya bai wa iyalan waɗanda aka kashe tallafi.

Hisba ta kama wasu matasa ba sa azumi a Kano

Hukumar ta ce za ta ci gaba da sa ido don tabbatar da cewar an kiyaye dokokin Shari’a a jihar.