Labarai

Labarai

Sojoji sun ƙwato makamai a dajin Sambisa

Dakarun sun jadadda aniyarsu na ci gaba da yaƙi da ‘yan ta’adda a dajin.

Fasinjoji 12 sun ƙone ƙurmus a hatsarin mota a Edo

Jami’in ya ce ana zargin direban motar da yin barci yayin da yake tuƙi, wanda shi ne ya haddasa hatsarin.

An kama ɓarayin waya a Kano

’Yan sanda sun ce akan samu miyagu da suke sojan gona a matsayin masu sayen kayayyaki a kasuwa.

Sarkin Sasa ya rasu bayan shafe shekaru 125 a doron ƙasa

Tun a shekarar 1981 ce aka naɗa Alhaji Haruna Maiyasin a matsayin Sarkin Sasa.

An raba wa ma’aikatan gona babura 200 a Yobe

An buƙaci tabbatar da cewa manoma a kowane lungu da saƙo na jihar suna noman amfanin gona da iri masu inganci.