Labarai

Labarai

Tinubu ya sanya hannu a kasafin kuɗin 2025 na N54.99trn

A baya Majalisar Dokoki ta amince da kasafin bayan tattaunawa da nazari a kansa. 

Hukuma ta kama ciyaman kan zargin badaƙalar filin N100m a Kano

Hukumar ta ce tana ƙoƙarin gano sauran da suke da hannu wajen aikata badaƙalar.

An ga watan Ramadan a Najeriya

Sarkin Musulmi wanda ya sanar da ganin watan a garuruwan Maiduguri da Bama da ke Jihar Borno, ya buƙaci al’ummar Musulmin Najeriya da su tashi d

Gwamnatin Sakkwato ta nemi malaman Jami’a su janye yajin aiki 

Malaman sun tsunduma yajin aikin ne sakamakon gaza biyan su wasu haƙƙoƙinsu.

Cibiyar bincike ta nemi a tabbatar da dokar kare haƙƙin mata a Arewa

Cibiyar ta ce wasu daga cikin cin zarafin mata da ake yi al’ada ba addinin Musulunci ba.