Rage Albashi: Abba ya dakatar da muƙaddashin shugaban ma’aikatan Kano
Gwamnan duk wanda aka samu da hannu a zaftare albashin ma’aikatan zai fuskanci fushin doka.
Labarai
Gwamnan duk wanda aka samu da hannu a zaftare albashin ma’aikatan zai fuskanci fushin doka.
Harin wanda ya fara daga misalin ƙarfe 7:30 na yammacin ranar Talata, 25 ga watan Fabrairu, kuma ya ɓarnata dukiyoyi a tsakiyar daren.
Malaman sun tsunduma yajin aikin ne domin ganin gwamnatin jihar ta biya musu buƙatunsu.
“Bayan ya amsa laifinsa a gaban Alƙali O.F. Adeduntan, an same shi da laifin kuma kotun ta yanke masa hukuncin ɗaurin watanni shida a gidan yari.”
Wannan dabarar ba kawai za ta inganta dogaro da kai ba ce har ma da rage kashe kuɗaɗen gwamnati,”