Labarai

Labarai

An kama mutum 6 kan hari a Kasuwar Wayoyi a Kano

Gungun ’yan daba ɗauke da makamai sun kai farmaki Kasuwar Farm Centre a yayin da ake tsaka da hadahadar kasuwanci, inda suka riƙa yi wa ’yan wa ’yan k

Yunƙurin juyin mulki: Kotu ta hana ’yan jarida ɗaukar rahoton shari’ar waɗanda ake zargi

Wani jami’in DSS ya ce zai yi bayani daga baya, amma har zuwa lokacin da ’yan jaridar suka bi umarnin suka fice daga kotun, bai yi ƙarin haske ba.

Garkuwa da mutane: ’Yan sanda sun cafke mutum 30 a Kaduna

Rundunar ta kuma cafke wasu mutum huɗu da ake zargi da safarar makamai, tare da ƙwato bindigogi guda biyar

Yadda Boko Haram ta kashe mutane 29 a Adamawa

Basaraken yankin, Aggrey Ali, ya bayyana cewa ’yan ta’addan sun ɗauki awanni suna kashe-kashe da ƙone-ƙone, yana mai roƙon a turo ƙarin jami’an

Tuhumar da Malami yake fuskanta reshe ne ya juye da mujiya — Sowore

Sowore ya tunatar da Malami yadda suka gurfanar da shi a zamanin tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari.