Labarai

Labarai

An yi wa mutane damfarar Naira biliyan 52 ta banki —NIBSS

An yi wa mutane damafar da ta kai Naira biliyan 52 a Najeriya ta hanyar tura kuɗi ta banki

Sarkin Musulmi ya ba da umarnin dubin watan Ramadan

Sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ad Abubakar ya bayar da umarni ga jama’a da su fara duban jaririn watan Ramadan daga ranar Jumu’a 29 ga watan

Boko Haram ta ƙona wuraren ibada da gidaje a Adamawa

Mayaƙan Boko Haram sun kai hari a cikin dare inda suka ƙona wuraren ibada da gidaje da makarantu da shaguna a ƙauyen Kwapre da ke yankin Sabuwar Yadul

Boko Haram sun sace mutum 2 da kayan abinci a Borno

Wata majiya ta ce sun shiga gida-gida suna harbi suna neman kayan abinci.

Ƙungiya ta raba wa marayu da mabuƙata kayan makaranta a Kano

Ƙungiyar ta ce ta raba tallafin ne domin kyautata goben yaran.