Labarai

Labarai

40% na matan Kano sun fuskaci cin zarafi a gida —Shugaban Majalisa

Buba Marwa ya ce mata ne kashi daya bisa hudu na masu ta’ammali da miyagun kwayoyi a Najeriya

Luwadi: Magijanci ya lalata dan shekara 5 a Zariya

Yaron ya ce mutumin ya yi masa fyade akalla sau uku kafin dubunsa ta cika a yanzu

Magidanci ya sari matarsa da adda har lahira

Al’ummar yankin sun nemi su halaka mutumin saboda saran matar tasa da ya yi da adda a kanta, har ta rasu

Ba ni lokacin cacar baka da El-Rufai —Nuhu Ribadu

El-Rufai ya ce sun raba jiha da tsohon abokinsa Nuhu Ribadu da kuma Gwamnan Kaduna mai ci kuma magajinsa, Uba Sani, yanzu duk  ba abokansa ba ne

Luwaɗi: An yanke wa ɗalibai biyu hukuncin bulala a bainar jama’a

Za a zartar da hukuncin yi wa ɗaliban biyu bulala gabani ko bayan watan Azumin Ramadana.