Ba ni da hannu a kisan Dele Giwa — Janar Babangida
Shekara 41 bayan kisan gogaggen ɗan jarida kuma Babban Editan Jaridar Newawatch Dele Giwa ta hanyar wasikar bom, tsohon Shugaban Ƙasa na mulkin soja J
Labarai
Shekara 41 bayan kisan gogaggen ɗan jarida kuma Babban Editan Jaridar Newawatch Dele Giwa ta hanyar wasikar bom, tsohon Shugaban Ƙasa na mulkin soja J
Lamarin ya faru ne a yayin da ɗaliban ke tsaka da karatu.
Daliban sun tare babbar ƙofar shiga jami’ar ne tun bayan haɗarin da ya yi sanadin mutuwar ɗaliban jami’ar biyar.
Hukumar ta ce za ta sanya ido kan yadda shugabannin ƙananan hukumomi za su kashe kuɗaɗe jama’a a jihar.
Ƙungiyar ta shirya taro na musamman tare da iyayen yara da suke fama da matsala irin ta nakasar jiki da kuma ta taɓin hankali.