Labarai

Labarai

An ayyana ranar soma jigilar maniyyatan Jigawa

Jihar Jigawa ta kammala kusan kashi 70 cikin 100 na shirye-shiryenta, inda aka riga aka raba jakunkunan alhazai da sauran kayayyakin buƙata.

’Yan daba sun kai hari Kasuwar Waya ta Farm Center da ke Kano

Maharan sun shiga kasuwar ɗauke da makamai masu haɗari, suna kwashe kayayyaki a tsakar rana.

Mun amince da tazarcen Tinubu da Namadi a 2027 — Dattawan APC a Jigawa

An cimma wannan matsaya ne a ranar Lahadi yayin wani taron kolin kwamitin, wanda ake ɗauka a matsayin mafi girman hukuma ta yanke shawara a jam’iyyar

Cutar sankarau ta kashe mutum sama da 20 a Sakkwato

Wasu mazauna da suka bukaci a sakaya sunayensu sun ce akalla mutane 40 sun mutu a kauyen da makwabtansu.

Majalisa ta amince da Murtala Garo a matsayin Mataimakin Gwamnan Kano

Majalisar ta tabbatar da zabin Murtala Garo ne kasa da mako guda bayan Gwamna Abba Kabir Yusuf ya aike mata ta bukatar hakan.