Labarai

Labarai

Mutum 11 sun kuɓuta daga hannun Boko Haram a Borno

Mayaƙan sun gindaya sharaɗin sako ragowar mutanen uku da ke hannunsu.

Majalisar Edo ta tanadi hukuncin kisa kan masu garkuwa da mutane

A baya dai hukuncin ɗaurin rai da rai aka tanada ga duk wanda aka tabbatar wa laifin garkuwa da mutane a Edo.

Majalisa ta tsayar da ranar sauraron ra’ayin jama’a kan ƙudirin Dokar Haraji

Ƙudirin kafa dokokin haraji guda huɗu da Shugaba Tinubu ya aike wa majalisar sun tsallake karatu na biyu.

Gubar harsashi ta jikkata mutane dama a Zamfara

Hotuna da wakilinmu na naɗa sun hasko mutane da dama sun ƙone a ƙafafu da cinya har zuwa mazaunai.

Hajji 2025: Kamfanin Saudiyya zai maka Najeriya a Kotun Duniya

Kamfanin Mashariq Al Dhahabiah Al Mutawazi na kasar Saudiyya ya ba wa Hukumar NAHCON wa’adin kwana 20 ya cika alkawarin yarjejeniyar kwangilar d