Ku tona asirin ’yan tsubbu —Sarkin Ilori ga malaman addini
Wani ɗan tsubbu mai iƙirarin malumta ya yi wa ɗaliba ’yar ajin ƙarshe a Kwalejin Ilimi ta Jihar Kwara da ake Ilori kisan gilla
Labarai
Wani ɗan tsubbu mai iƙirarin malumta ya yi wa ɗaliba ’yar ajin ƙarshe a Kwalejin Ilimi ta Jihar Kwara da ake Ilori kisan gilla
Mutum shida ’yan gida ɗaya sun mutum bayan jirgin sojin Najeriya ya jefa wa fararen hula bom, shekara biyar bayan irin harin ƙaramar hukumar
Shugaban ya bayyana gamsuwarsa kan yadda zaɓen ya wakana cikin kwanciyar hankali.
Hukumar ta bayyana cewa ta kai samame wajen ne tare da haɗin gwiwar jami’an tsaro.
Gwamnatin Mai Mala Buni ya zuwa yanzu, ta gyara tare da gina sabbin cibiyoyin kiwon lafiya na matakin farko guda 142.