Labarai

Labarai

Ɗan Nijeriya ya lashe kyautar Kundin Bajinta na Duniya a fagen ɗaukar hoto

A cikin mintuna 60 Sa’idu Abdulrahman mai shekara 28, ya ɗauki hotuna 897 masu ɗaukar hankali.

Gobara ta ƙone ofishin INEC a Sakkwato

“Rahoto na farko daga ofishinmu na jihar ya nuna cewa an samu ƙaruwar wutar lantarki kafin faruwar lamarin,”

Bidiyon TikTok: Jami’ar UNIZIK ta kori ɗalibar da ta ci kwalar malami

Wani bidiyo da ya karaɗe shafukan sada zumunta an ga Goddy-Mbakwe ta far wa malamin jami’ar, Dakta Chukwudi bayan ya ratsa ta cikin bidiyon da t

An ɗage taron mahaddata Qur’ani da za a yi a Abuja

Tun farko dai an saka ranar Asabar 22 ga watan Fabrairu na 2025 a matsayin ranar da za a gudanar da taron

Asabar za a yi zaɓen ƙananan hukumomin Katsina

Hakan ya sa aka ba kowace jam’iya damar fito da wanda zai yi mata takarar kujerar ƙaramar hukumar ko ta Kansila.