Labarai

Labarai

Yadda USAID ke ɗaukar nauyin Boko Haram —Dan Majalisar Amurka

Perry ya ce, “Dala miliyan 697 USAID ke kashewa a duk shekara wajen ɗaukar nauyin kungiyoyin Boko Haram da ISIS da Al-Qaeda da dangoginsu

Mutum 23 sun mutu da raunata wasu a haɗarin mota a gadar Kano

Haɗarin ya rutsa da wata motar tirela ƙirar DAF ɗauke da kayayyaki da fasinjoji.

Tinubu ya isa Ethiopia domin halartar taron AU

Ambasada Tuggar ya yi wa shugaba Tinubu bayani kan taron da kuma wasu nasarorin diflomasiyya da ƙasar ta samu

Shugaban Ƙungiyar Afenifere, Adebanjo ya rasu

Ya rasu a safiyar yau Juma’a, 14 ga Fabrairu, 2025, a gidansa da ke Lekki, a Legas Nijeriya yana da shekara 96.

Fursunoni 3 sun lashe Gasar Al-Ƙur’ani a Kano

An shirya musabakar ce da nufin sauya tunanin fursunoni domin su zamo mutane da al’umma za ta amfana da su bayan sun kammala zaman gidan yari.