Labarai

Labarai

An yi garkuwa da yara 23 a gidan marayu a Kogi

’Yan bindigar sun kutsa cikin makarantar Dahallukitab Group of Schools ne a cikin daren ranar Lahadi, inda suka yi ta harbe-harbe, sa’annan suka

Gwamna Abba ya gana da masu ɗaga ɗan kamfai a Kano

Ya yi kira ga masu koyar da irin wannan ɗabi’a su daina, yana mai gargaɗin cewa irin waɗannan ayyuka na iya kawo rikici da lalata zaman lafiya a jihar

NLC ta ’yantar da matashiyar da ta haihu a gidan yari

Ƙungiyar ta shawarci alƙalai da suke sassautawa masu ƙananun laifuka.

Jami’in Sibiliyan JTF ya harbi kansa da bindiga a Yobe

Wani jami’in rundunar tsaro ta haɗin gwiwa ta farar hula (CJTF) ya harbi kansa da bindiga bisa kuskure a Jihar Yobe.

Dubun ɗan banga mai yi wa Boko Haram safarar makamai ta cika a Borno

Majiyoyin tsaro sun bayyana cewa yana jigilar kayayyakin ne daga yankin Pulka zuwa Firgi a Ƙaramar Hukumar Gwoza lokacin da dubunsa ta cika