BUA ya raba wa asibitoci magunguna a Sakkwato
Nan gaba kaɗan za mu ƙaddamar da rijiyoyin burtsatse guda 7 masu amfani da hasken rana a faɗin Sakkwato.
Labarai
Nan gaba kaɗan za mu ƙaddamar da rijiyoyin burtsatse guda 7 masu amfani da hasken rana a faɗin Sakkwato.
Majalisar ta nada shi ne bayan rasuwar Honorabul Oriyomi Onanuga, mai rike da mukamin.
Sun sari jami’in tsaron kwalejin da adda a ƙafarsa ta dama a hannunsa na dama.
Dalibai 179 za su samu shaidar Digiri Mai Daraja ta Ɗaya a yayin bikin yaye dalibai Jami’ar Bayero ta Kano (BUK).
Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya, ya yi Allah wadai da kisan Rabaren Bala Galadima.