Shugaban karamar hukuma ya biya wa al’ummarsa kudin wutar lantarki a Katsina
Majalisar karamar Hukumar Jibia a Jihar Katsina ta hada al’ummar yankin da layi na musamman na Kamfanin Samar da Lantarki na Kasa (TCN)
Labarai
Majalisar karamar Hukumar Jibia a Jihar Katsina ta hada al’ummar yankin da layi na musamman na Kamfanin Samar da Lantarki na Kasa (TCN)
Kakakin rundunar, DSP Buhari Abdullahi ya sanar a ranar Alhamis cewa dokar za ta fara aiki ranar Juma’a, 7 ga Fabrairu, 2025.
Hukumar ta ce ta fito da sabbin hanyoyin da za su sauƙaƙa wa ‘yan kasuwa wajen biyan harajinsu.
Yankunan da yajin akin ya shafa sun haɗa da: Ebonyi, Edda, Ezza South, Ezza North, Ivo, Ishielu da Ƙaramar Hukumar Ohaukwu.
Aƙalla almajirai 17 ne suka rasu, yayin da wasu bakwai suka jikkata a gobarar.