Sojoji sun kashe jagoran ISWAP, Abu Jirir a Yobe
Kisan Abu Jarir ya kawo babban koma-baya ga tsarin shugabancin ’yan ta’adda a yankin Tafkin Chadi.
Labarai
Kisan Abu Jarir ya kawo babban koma-baya ga tsarin shugabancin ’yan ta’adda a yankin Tafkin Chadi.
Yanzu haka ɗalibar na kwance a asibiti inda ake kula da lafiyarta.
Ya shaida wa jami’an tsaro cewa wani abokin harkarsa da ke zaune a Mararaba Akunza, Lafia, ne ke ba shi jabun kuɗaɗen
A cikin unguwar kuma akwai masu zama tare da matansu da ’ya’yansu. Wani za ka samu ya yi baca daki guda daya amma tare suke kwana ciki da ’ya’yansa da
An koyar da su dabarun yaƙi ba tare da makami ba, tattara bayanan sirri, ladabi da ƙa’idojin aiki, agajin gaggawa da kuma kashe gobara