An kashe wa ma’aurata ’ya’yansu uku an ɓoye gawarsu a firinji
An tsinci gawarwakin kananan ’ya’yansu uku a boye a cikin wani firinji bayan an yi musu kisan gilla
Labarai
An tsinci gawarwakin kananan ’ya’yansu uku a boye a cikin wani firinji bayan an yi musu kisan gilla
El-Rufai ya ce da alama “Nuhu na fama da matsanciyar cutar matuwa,” inda ya kara da cewa akwai rubutattun hujjoji da ke tabbatar da kalama
An samu Farfesan da laifin sauya sakamakon zaɓe da kuma yin rantsuwar ƙarya a kotu.
Rundunar ta miƙa su ga Hukumar Shige da Fice ta Ƙasa don gudanar da bincike.
Ta rasu ne a safiyar Lahadi kamar yadda sarkin malamai na masarautar malam Jibrin Yakubu Adam ya tabbatarwa Aminiya.