Jami’ar ABU da ke Zariya ta yi sabon shugaba
Ya taɓa riƙe muƙamin Darektan Cibiyar Bunƙasa Jami’ar kuma a yanzu shi ne Uban Jami’ar Ilimi ta Tarayya da ke Kano.
Labarai
Ya taɓa riƙe muƙamin Darektan Cibiyar Bunƙasa Jami’ar kuma a yanzu shi ne Uban Jami’ar Ilimi ta Tarayya da ke Kano.
Ƙudirin bai bayyana cewa jami’ar tana da hurumin da za ta riƙa bayar da shaidar karatun digiri ba
Uba Sani ya ce, ’yan siyasar da ke kwarzanta Tinubu ne suka koma bakin ganga bayan sun sauka daga mulki
Masu ruwa da tsaki sun kasa sun tsare domin ganin yadda za ta kaya a Majalisar Dokoki ta Kasa kan dokar mai cike da rudani
Kotu ta tsige Alhaji Ahmed Muhammed, shekara guda bayan fara aiki a matsayin Ohinoyi na Ƙasa Ebira.