Labarai

Labarai

An ɗaure zawarawa a gidan yari kan aikata zina

Kotun Majistare da ke Gwagwalada a Abuja ta yanke wa zawararwan hukuncin ɗaurin wata uku kowannensu ne bayan samun su laifin aikata zina da junansu.

Tubabbun ’yan Boko Haram 5,000 sun koma cikin jama’a

Babu ko mutum ɗaya da cikin tubabbun mayaƙan na Boko Haram da ya sake ɗaukar makami a cewar Ofishin Mashawarcin Shugaban Ƙasa Kan Sha’ani Tsaro

Gwamnan Filato ya kori kwamishinoni 5

Wata majiya ta ce sallamar ba za ta rasa nasaba da gudanar da aikinsu yadda ya kamata ba.

Ɓarayin dabobbi sun shiga hannu, an ƙwato awaki 85 a Gombe

Rundunar ta ce za ta gurfanar da waɗanda ake zargin a gaban kotu.

KAROTA za ta kashe N250m wajen gyaran motoci 5 a Kano

Kwamishinan ya jaddada yadda harkar sufuri ke da muhimmanci wajen bunƙasar tattalin arziƙi a jihar.