Za a dawo da ’yan Najeriya sama da 5,000 da ke zaune a Amurka
Wannan dai na zuwa ne tun bayan rantsar da Shugaba Trump, wanda ya yi alƙawarin kame baƙin haure.
Labarai
Wannan dai na zuwa ne tun bayan rantsar da Shugaba Trump, wanda ya yi alƙawarin kame baƙin haure.
Matashiyar ta ce ɓacin rai ne ya kai ta ga ƙone matar lokacin da musu ya kaure a tsakaninsu.
Bincike na farko ya nuna cewa matsalar tayar jirgin ce ta haddasa haɗarin.
NDLEA reshen Jihar Yobe ta ce ta kama wasu haramtattun ƙwayoyi da nauyinsu ya kai kilo 537.
Dole ne mu koyi son makwabtanmu musulmai ba tare da wariya ba.