Labarai

Labarai

An kashe Basarake, matarsa da mutum 3 a Benuwe

Harin ya faru ne a daren ranar Alhamis, inda maharan suka isa kan babura biyu, suka far wa gidan Basaraken tare da buɗe masa wuta shi da iyalansa.

Majalisar Dokokin Jigawa ta bada umarnin bincikar Gwamnatin Badaru

Matakin ya biyo bayan amincewa da rahoton Kwamitin Asusun Jama’a na Majalisar, wanda ya gudanar da cikakken bincike kan bayanan kuɗi na ma’aikatu

Dubun masu ƙera muggan makamai a Filato ta cika

Sojoji sun kama mutanen ne a yayin da suke tsaka da aikin ƙera manyan bindigogi ƙirar AK-47 da G3 a yankin Ƙaramar Hukumar Lantang da ke Jihar Filato

Dalilin da ya sa na gina Masallatai 50 da aurar da marayu 10 — Mataimakin Gwamna

Mataimakin gwamnan ya ce an yi wannan shirin ne don kusantar da mutane ga Allah.

Kotu ta yanke wa mahaifin da ya yi wa ’yarsa ciki hukuncin daurin rai da rai

Mai shari’a Blessing Egwu ce, ta yanke hukuncin ne a ranar Laraba.