Bello Turji na neman miƙa wuya ga sojoji —Janar Musa
Janar Christopher Musa ya ce bayan halaka mataimakin Bello Turji da wasu manyan kwamandojinsa da sojoji suka, dan ta’addan ya far neman yadda zai miƙa
Labarai
Janar Christopher Musa ya ce bayan halaka mataimakin Bello Turji da wasu manyan kwamandojinsa da sojoji suka, dan ta’addan ya far neman yadda zai miƙa
Wani matashi ya maƙure mahaifinsa mai shekaru 68 har lahira saboda ya ƙi saya masa babur
Gwmanatin Kano ta ce babu makawa dole a gudanar da taron Maulidin Tijjaniyya wanda aka shafe shekaru 39 ana gudanarwa
An tsare Muhuyi Magaji Rimingado ne kan binciken badaƙalar karkatar da Naira biliyan huɗu, a cewar wata majiya a Hukumar.
’Yan sandan jihar sun buƙaci jama’a da su yi taka-tsan-tsan tare da kauce wa wuraren cunkoson jama’a har sai an bayar da sanarwa.