Labarai

Labarai

Siyasa: Hafizu Kawu ya shirya bita don tsaftace soshiyal midiya

Tsohon ɗan majalisar ya ce an shirya bitar ne domin tsaftace soshiyyal midiya a tsakanin ‘yan siyasa da magoya bayansu.

Dogo Giɗe ya kashe ’yan Boko Haram 20 ya ƙwace makamansu

Dogo Giɗe ya fitar yana bugun ƙirji da ɓarnar da ya yi wa Boko Haram, ya kuma yi baje kolin makamansu da ya ƙwace

NAFDAC ta ƙona kayayyakin jabu da suka kai na Naira biliyan 1.3 a Abuja

NAFDAC ta ƙona kayyakin jabu da wa’adin aikinsu ya ƙare da kuma marasa inganci da darajarsu ta kai kuɗi Naira biliyan ₦1.3bn a Abuja.

Mun gaji da cewa Najeriya na da damarmaki – Minista

Ministan kula da dabbobi na Najeriya, wanda ya bayyana hakan a taron tattaunawa na shekara-shekara da Daily Trust ta yi na bana, karo na 22 ranar Alha

Gobara ta ƙone shaguna da kadarori a kasuwar Edo

Gobarar ta tashi ne daga wata tukunyar gas ɗin girki a ɗaya daga cikin shagunan.