Labarai

Labarai

Hisbah ta kama ’yan mata 16 da ake safarar su a Kano

Duk ’yan matan Hausawa ne za a kai su Legas inda daga nan za a yi safar su zuwa kasashen waje, in ji Hukumar Hisbah

Shaguna 500 sun ƙone a gobarar kasuwar katako ta Sakkwato

Sau biyu gobara ta tashi a kasuwar a ranar Laraba, inda ta biyun ta cinye shagunan wucin gadi kimanin 500

Gobarar tankar fetur ta kashe direbanta a Ibadan

Faɗuwar tankar man ke da wuya ta kama da wuta, inda daga bisani ta yi bindiga ta ƙone direbanta ƙurmus har lahira a cikinta.

Yadda aka hana matasa ɗibar fetur bayan faɗuwar tankar mai a Taraba

Ɗaruruwan matasa ne suka yi tururuwa suna yunƙurin ɗibar fetur bayan faɗuwar tankar a kusa da Shatatetalen Mil 6 da ke Jihar Taraba, amma jami’a

’Yan bindiga na tserewa zuwa cikin al’umma a Sakkwato —Gwamnati

Gwamnatin Sakkwato ta gargaɗi al’ummar jihar cewa su yi hattara da ’yan bindiga da ke tserewa a sakamakon tsananta ragargazar da sojoji suka tsananta