Yadda aka yi jana’izar mutane 86 bayan fashewar tankar mai a Dikko Junction
An yi jana’izar mutane 86, wasu 43 na kwance a asibiti bayan fashewar tankar man fetur a Dikko Junction da ke kan babban titin Kaduna zuwa Abuja
Labarai
An yi jana’izar mutane 86, wasu 43 na kwance a asibiti bayan fashewar tankar man fetur a Dikko Junction da ke kan babban titin Kaduna zuwa Abuja
Kwamandan ya ce za a gurfanar da waɗanda ake zargi a kotu.
Rundunar ta ce za ta gurfanar da waɗanda ake zargi a kotu, da zarar ta kammala bincike.
Zanga-zangar na zuwa ne gabanin rantsar da Trump a ranar Litinin.
Donald Trump ya ce akwai yiwuwar ya ƙara tsawaita amfani da manhajar TikTok zuwa kwanaki 90.