Labarai

Labarai

DSS ta kama ’yan Boko Haram 10 a Osun

Mutanen da ke hannu ana zargin mambobin ƙungiyar ta’adda ta Boko Haram ne da kuma na takwararta, ISWAP.

Nijeriya ta zama abokiyar hulɗar ƙungiyar BRICS

Nijeriya ta kasance ƙasa ta tara da ta ƙulla hulɗa da ƙungiyar BRICS bayan Belarus, Bolivia, Cuba, Kazakhstan, Malaysia, Thailand, Uganda da Uzbekista

Gwamnatin Kano ta haɗa gwiwa da Media Trust kan inganta harkokin yaɗa labarai

Media Trust ya ziyarci Kwamishinan Yaɗa Labarai na Kano, Ibrahim Abdullahi Waiya, a ofishinsa ranar Juma’a.

An kashe manyan alƙalai 2 a harabar Kotun Ƙolin Iran

“Alƙalai uku aka kai wa harin, biyu daga cikinsu sun yi shahada, na ukunsu kuma ya samu rauni. Maharin kuma ya kashe kansa.”

’Yan Yahoo sun harbe jami’in EFCC har lahira a bakin aikinsa

Ganin jami’an EFCC ke da wuya sa ’Yan Yahoo ɗin suka buɗe musu wuta, suka kashe wani mai muƙamin Mataimakin Sufurtanda, suka jikkata wani da rau