Labarai

Labarai

Za a biya ’yan Najeriya miliyan 70 tallafin N75,000 don rage talauci

Gwamnatin Tarayya ta ce za ta biya ’yan Najeriya dubu saba’in Naira 75,000 kowannensu domin rage musu raɗaɗin tsadar rayuwa.

NAHCON ta sanar da kuɗin kujerar Hajjin 2025

Maniyyatan Arewa za su biyan Naira miliyan 8.3 zuwa 8.3, maniyyatan Kudu kuma Naira miliyan 8.7.

Yadda aka yi jana’izar mutane 86 bayan fashewar tankar mai a Dikko Junction

An yi jana’izar mutane 86, wasu 43 na kwance a asibiti bayan fashewar tankar man fetur a Dikko Junction da ke kan babban titin Kaduna zuwa Abuja

Sibil Difens ta kama mutum 10 kan aikata laifuka daban-daban a Gombe

Kwamandan ya ce za a gurfanar da waɗanda ake zargi a kotu.

’Yan sanda sun kama ’yan fashi 6 a Gombe

Rundunar ta ce za ta gurfanar da waɗanda ake zargi a kotu, da zarar ta kammala bincike.