Labarai

Labarai

Cutar Anthrax ta ɓarke a Zamfara

Anthrax tana kama mutane musamman idan sun yi mu’amala da dabbobin da ke ɗauke da cutar ko kuma suka sha abin da dabbobin ke samarwa.

Faston da ke yi wa ’yarsa fyaɗe tsawon shekaru ya shiga hannu

An kama wasu mata biyu a ƙananan hukumomin Essien Udim da Nsit Ubium kan zargin safarar ƙananan yara.

Ƙungiya ta buƙaci rage harajin cinikayya saboda ƙuncin rayuwa

CNG ta yi alkawarin ci gaba da gwagwarmayar neman gyaran dokokin haraji.

Rayuwar Abba Hikima da Hamdiyya na cikin haɗari — Amnesty

Dole lauyanta sai da ya nemi kariyar ’yan sanda a zaman kotun da aka yi na ƙarshe saboda fargabar da suke ciki.

TikTok ya dawo aiki a Amurka

TikTok ya dawo aiki a Amurka bayan wani ɗan lokaci da aka sanar da dakatar da amfani da manhajar a ƙasar. Manhajar TikTok wadda ta China ce, ta gode w