An rantsar da Shugaban Mozambique Daniel Chapo
Shugaban Afirka ta Kudu, Cyril Ramaphosa da na Guinea Bissau, Umaro Sissoco Embaló ne kawai suka halarci bikin rantsar da sabon shugaban.
Labarai
Shugaban Afirka ta Kudu, Cyril Ramaphosa da na Guinea Bissau, Umaro Sissoco Embaló ne kawai suka halarci bikin rantsar da sabon shugaban.
ByteDance zai nemi aƙalla dala biliyan 40 zuwa 50 wajen sayar da manhajar ta TikTok.
NBS ta ce an samu ƙarin hauhawar farashin ne sakamakon ƙaruwar buƙatar kayayyakin amfani a lokacin bukukuwan ƙarshen shekara.
Sanarwar ta jaddada haramcin amfani da jirage maras matuki jihohi Borno da Yobe da Adamawa
Likitan ya ce cibiyar na da kayan aikin da suka dace wajen kula da masu cutar.