Labarai

Labarai

Likitoci 2 da abokansu sun rasu a hatsarin mota Sakkwato

Dakta Anas Chika da Dakta Abubakar Liman Shehu sun rasu ne tare da wasu abokansu hudu bayan motarsu ta yi taho-mu-gama da wata babbar mota.

’Yan ɗaurin aure 19 daga Kano sun rasu a hatsarin mota a Filato

Mutum 11 daga cikinsu sun tsallaka rijiya da baya da raunuka a haɗarin da ya ritsa da su a yayin da suke hanyar komawa gida bayan ɗaurin auren da aka

Abba ya ƙaddamar rabon kayan makaranta kyauta ga ɗalibai 789,000 a Kano

Gwamnan ya ce wannan tallafi zai ƙara ɗalibai ƙwarin gwiwa wajen neman ilimi a jihar.

Gwamnatin Kano ta fara shirin yaƙi da matsalar shara

Sabon Kwamishinan ya ce sun shirya kawo ƙarshen shara da ta addabi jihar.

An tsige Shugaban Majalisar Dokokin Legas

Majalisar Dokokin Jihar Legas ta tsige shugabanta, Mudashiru Obasa, ta maye gurbinsa da Mojisola Meranda, mai wakiltar Mazabar Apapa I.