Hajjin 2025: An sanar da kamfanonin da za su yi jigilar maniyyata
Hukumar NAHCON ta bayyaan sunayen kamfanoni hudu da ta sahale wa aikin jigilar alhazan Najeriya a aikin Hajjin shekarar 2025 da ke tafe.
Labarai
Hukumar NAHCON ta bayyaan sunayen kamfanoni hudu da ta sahale wa aikin jigilar alhazan Najeriya a aikin Hajjin shekarar 2025 da ke tafe.
Bello Turji ya yi garkuwa da mutane suna taka da sallar Isha a cikin masallaci a Jihar Zamfara
Wasu ’yan bindiga da ake zargin makiyaya ne sun harbe mutum tara har lahira tare da jikkata wasu da dama a Ƙaramar Hukumar Karu ta Jihar Nasarawa.
A watan Mayu ake sa ran a buɗe yankin katafaren titin da ya tashi daga Sakkwato zuwa Badagry
Rundunar ta ja hankali iyaye da suke sanya idanu kan ayyukan da yaransu ke yi.