Matashi ya kashe mahaifiyarsa don yin tsafi a Kuros Riba
Matashin ya yi ƙoƙarin yin amfani da sassan jikin mahaifiyarsa don yin tsafi.
Labarai
Matashin ya yi ƙoƙarin yin amfani da sassan jikin mahaifiyarsa don yin tsafi.
Ɗaya daga cikin waɗanda suka kuɓuta ya bayyana yadda ya shiga hannun maharan.
Amurka za ta dawo wa Najeriya da Naira biliyan 80 da ta ƙwato daga tsohuwar Ministar Man Fetur Diezani Alison-Madueke
Manoma a yankin Birnin Gwari sun fara konawa garuruwansu da fatan fara shirye-shiryen noma bayan Gwamnatin Kaduna ta yi sulhu da ’yan bindigar da ke a
Ana alaƙanta waɗanda ake zargin da yin wata zamba ta hanyar ayyukan duba harkokin otal don damfarar mutane kuma ana zarginsu suna da cibiyoyi a Turai.