Labarai

Labarai

Gwamnan Akwa Ibom ya kori duk Kwamishinoninsa

Daga wurina, idan za a canza ku bisa rashin aiki, ina tsammanin babu wani Kwamishina da zai tafi.

Rikicin Masarauta: Kotu ta yi watsi da ƙarar Aminu Bayero

Kotun ta ce an kori shari’ar da mai ƙara Aminu Ado Bayero ya gabatar saboda rashin cancanta.

Gobara: Najeriya ta yi asarar rayuka 100 da kuɗi N67.1bn a 2024

A shekarar 2024, hukumar kashe gobara ta yi nasarar ceto dukiyoyin da darajarsu ta kai Naira tiriliyan 1.94 tare da yin asarar dukiyoyi da aka yi ƙiya

Mutum 5 sun yi wa ’yar shekara 12 fyaɗe

Wasu mutum uku sun shiga hannun hukuma kan zargin sun yi wa wata yarinya ’yar shekara 12 fyade. ’Yan sanda sun kama mutanen ne bayan sun yi wa yarinya

An kai hari ofishin ’yan sanda wasu jami’ai sun mutu a Borno

Sufeto-Janar na ‘yan sandan Najeriya (I-G), Kayode Egbetokun, ya bayar da umarnin kamo waɗanda suka kai harin nan take.