Labarai

Labarai

NAPTIP ta ceto mutum 285, ta kama masu safarar mutane 22 a 2024 a Kano

Hukumar ta ce ta gurfanar da mutum 15, waɗanda aka yanke wa hukunci bayan samun su da laifi.

An kashe mutum 3 bayan matsafa sun kai farmaki a Bayelsa

Wani mazaunin unguwar ya shaida wa Aminiya cewa, wanda aka fara harba ɗan tsohon shugaban ƙungiyar ‘yan banga ne.

Boko Haram: Zulum ya bai wa iyalan sojojin da aka kashe gudummawar N300m

Gwamna Zulum ya buƙaci sojoji su ƙara zage damtse wajen ganin sun kawar da ragowar mayaƙan Boko Haram a faɗin yankin tafkin Chadi.

Daga ƙasashen waje Boko Haram ke samun makamai da kuɗaɗe —Shugaban sojoji

’Yan Boko Haram sama da 120,000 sun miƙa wuya, galibinsu kuma an same su da kuɗaɗen manyan ƙasashen duniya. Ta ina suke samun kuɗaɗen, wa ke ba su hor

China ta ware $255m domin kammala aikin jirgin ƙasan Kano-Kaduna

Bankin Ƙasar China ya amince da bayar da Dala miliyan 254.76 domin kammala aikin jirgin ƙasa daga Kano zuwa Kaduna.